fidelitybank

Alhazai biyu na Kaduna sun kuma mutuwa a Saudiyya

Date:

Mataimaki na musamman ga babban sakataren hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kaduna, Ibrahim Giwa, ya tabbatar da mutuwar wasu alhazai biyu daga jihar.

Ya ce mahajjatan biyu sun rasu ne a lokacin da suke gudanar da aikin hajji a kasar Saudiyya.

A cewarsa, mahajjatan sun hada da Bashir Umar Sambo daga karamar hukumar Kubau da Sulaiman Abubakar (Unguwan Lalli) daga karamar hukumar Igabi ta jihar.

Ya bayyana cewa, “Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kaduna ta sanar da rasuwar Sulaiman Abubakar Unguwan Lalli, KD 086 TRK daga karamar hukumar Igabi da Bashir Umar Sambo, KD 318 KB daga karamar hukumar Kubau.”

Alhazan biyu da suka rasu a baya-bayan nan ya kawo adadin maniyyatan da suka rasu a Saudiyya zuwa hudu daga jihar.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp