fidelitybank

Alhassan Ado Doguwa ya samu tikiti a APC

Date:

Shugaban masu rinjaye na majalisar Alhassan Ado-Doguwa mai wakiltar mazabar Doguwa/Tudun Wada a jihar Kano ya samu tikitin jam’iyyar All Progressives Congress ba tare da hamayya ba a zaben 2023 mai zuwa.

Ado-Doguwa, wanda ya kasance dan majalisar wakilai a rusasshiyar jamhuriya ta uku, kuma ya koma majalisar a jamhuriya ta hudu a halin yanzu, zai sake neman tsayawa takara a karo na bakwai. Ana iya cewa shi ne ya fi kowa matsayi a majalisar.

A shekarar 1992 ne aka zabe shi a majalisar inda ya kafa tarihi inda ya zama dan Najeriya na farko da aka rantsar a matsayin mamba nan take bayan ya kammala hidimar matasa ta kasa.

Wannan shi ne aiki na na 7, na tsayawa takarar Majalisar Wakilai ba tare da hamayya ba, ba tare da wata gardama ba. In ji shi.

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp