fidelitybank

Alexia Putellas ta lashe kyautar Ballon d’Or

Date:

Kyaftin din kungiyar kwallon kafa Barcelona bangaren mata, Alexia Putellas ta lashe kyautar gwarzuwar ‘yar wasan kwallon kafa bangaren mata na shekarar 2021.

Putellas mai shekaru 27, ta zura kwallo wanda ya baiwa kungiyar ta damar lallasa Chelsea da ci 4 da nema wanda ya baiwa Barcelona lashe gasar cin kofin zakaru n kungiyoyin zakarun nahiyar turai ta mata.

Ta kuma kammala gasar kakar 2020 da 2021 a matsayin yar wasar tsakiya mafi yawan rinjayen kwallaye a nahiyar turai da kwallaye 26, a dukannin wasannin da ta buga, sannan ita ce gwarzuwar ‘yar wasar nahiyar Turai ta shekara, sannan kuma ita ce gwarzuwar ‘yar wasar tsakiya ta shekara.

Yayin da abokiyar ta Jennifer Hermoso ta kasance a matsayi ta biyu, sai kuma ‘yar wasar gaba ta kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Sam Kerr ta kasance ta uku.

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp