fidelitybank

Alaƙar Rasha da China tamkar tif da taya ne – Lavrov

Date:

Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya ce, hulɗar Rasha da China za ta ƙara ƙarfi duk da halin da ake ciki a yanzu.

A wata zantawa ta wayar salula a ranar Juma’a, shugaban Amurka Joe Biden ya yi gargaɗi ga shugaban China Xi Jinping kan abin da zai biyo bayan ga China idan har ta taimakawa Rasha a yaƙin da take yi a Ukraine.

Kafofin yaɗa labaran China sun ruwaito cewa, Xi ya bayyana yaƙin a matsayin abin da bai shafi kowa ba, amma ba tare da ya soki shugaba Putin ba kai-tsaye.

“A lokacin da ƙasashen yammaci ke yi gani-gani kan tushen yadda tsarin ƙasa da ƙasa ya ginu akai, ba shakka – mu a matsayinmu na manyan ƙasashe biyu- muna buƙatar mu yi tunanin yadda mu ci gaba a wannan duniyar,” kamar yadda Mista Lavrov ya shaida wa kamfanin dillacin labaran Rasha Interfax.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp