fidelitybank

Akwai yuwar tsige Sarkin Musulmi – MURIC

Date:

Kungiyar Musulmi ta Muric ta nuna matukar damuwa tare da gargadin cewa kujerar sarkin Sokoto na cikin barazana duk da cewa gwamnati ta musanta cewa akwai yiwuwar ta cire sarkin.

Wannan na zuwa ne yayinda ake ta dambarwa kan kudirin neman ayi kwaskwarima kan sarautar Sokoto, wanda galibi mutane ke ganin kamar yunkuri ne na ragewa sarkin karfi ko kuma soke shi.

Farfesa Ishaq Akintola na Muric, a wata sanarwa da ya fitar ya ce muddin kudirin ya tsallake karatu na farko da na biyu, har aka kai ga ta zama doka, to za a ragewa sarkin karfi.

Tun soma wannan batu ake ta samu al’umma musamman manya kasa ciki harda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da ke gargadin gwamnatin Sokoto tare da jadadda bukatar kare masarautar da al’adun kasar Hausa.

Gwamnatin Sokoto dai ta musanta duk wani tunani da ake yi a kanta.

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp