fidelitybank

Akwai yuwar tayar da hankali a zaɓen gwamnoni – DSS

Date:

Hukumar ‘yan sandan ciki ta DSS, ta ce, akwai shirin da wasu mutane ke yi na tayar da hankali a wasu sassan ƙasar nan a zaɓen gwamnoni da ke tafe.

A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar, Peter Afunanya ya fitar a ranar Laraba, ta gargaɗi mutane ko kungiyoyi da su guji yin duk abin da zai tayar da hankali domin kauce wa fushin hukuma.

A don haka DSS ɗin ta ja kunnen ‘yan siyasa da su zama masu bin doka da oda a daidai lokacin da ‘yan ƙasa ke shirin fita rumfunan zaɓe domin zaɓen gwamnoni da ‘yan majalisar dokoki a ranar 18 ga watan Maris.

Hukumar ta ce a shirye ta ke domin kare ‘yan ƙasar waɗanda ke da niyyar fita kaɗa kuri’a.

DSS ɗin ta kuma ce ta shirya tsaf tare da haɗin gwiwar sauran jami’an tsaro wajen dakile duk wani yunkuri na kawo tashin hankali a lokacin zaɓen.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp