fidelitybank

Akwai yuwar China ta kai hari Taiwan idan Pelosi ta sauka a yankin – Amurka

Date:

Fadar White House ta yi gargadin cewa, China na iya kai wa Taiwan hari, matsawar Shugabar Majalisar Amurka Nancy Pelosi ta kai ziyara tsibirin.

Mai magana da yawun fadar John Kirby ya ce, hare-haren za su hada da harba makamai masu linzami, ko kuma jibge sojoji a kusa da Taiwan.

A yau Talata ne Ms Pelosi ta sauka Malaysia a ziyarar da take yi nahiyar Asiya. In ji BBC.

Kafafen cikin gida a Taiwan da Amurka sun ce, tana shirin ziyartar Taipei ranar Talata da daddare, duk da babu sanarwar hakan a hukumance.

Taiwan tsibiri ne mai zaman kansa, to amma har yanzu China na kallon sa a matsayin wani yankinta da ya balle.

Akan haka gwamnati a Beijing ke gargadin Ms Pelosi da kada ta kuskura ta kai ziyara yankin.

To amma Taiwan ta ce, a shirye take ta karbi bakuncin bako ko daga ina ya fito.

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp