fidelitybank

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Date:

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar da ta afku a garin Mokwa da ke jihar Neja wadda ta laƙume rayuka sama da 200, a matsayin “abin takaici, sai dai kaddara ce daga Allah”.

Babangida ya bayyana haka ne lokacin da ya karɓi bakuncin tawagar gwamnatin jihar karkashin jagorancin mataimakin gwamnan jihar Yakubu Garba, da suka kai masa gaisuwar sallah a gidansa da ke Minna, kamar yadda gidan talabijin na Channels ta ruwaito.

Yayin da yake miƙa sakon ta’aziyyarsa ga mutanen Mokwa da ma ɗaukacin al’ummar jihar kan bala’in da ambaliyar ta haddasa, Babangida ya buƙaci da su ci gaba da yi wa waɗanda suka rasu addu’a.

“Abin da ya faru a Mokwa abin takaici ne, sai dai haka Allah ya tsara. Lamari ya fi karfin mu, shi ya sa yana da kyau mu ci gaba da yin addu’a ga mutanen da suka rasu,” in ji IBB.

www.legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp