fidelitybank

Akuyoyi 500 sun shaki iska tare da hallaka ‘yan ISAWP

Date:

Dakarun sojoji karkashin Operation Hadin Kai a Jihar Borno sun kwato akuyoyi guda 500 daga mambobin kungiyar Islamic State West Africa Province (ISWAP) a karamar hukumar Jere, Jihar Borno.

Daily Trust ta ce, an kashe wasu da ake zargi ‘yan ISWAP ne yayin musayar wuta tsakanin sojojin da barayin akuyoyin, wanda hakan ya yi sanadiyar mutuwar wasu daga cikin barayin.

Wata majiya, ta ce masu kiwon dabobin sun aike da sakon a zo a cece su zuwa ga kwamandan Operation Lafiya Dole, Manjo Janar Chris Musa, inda suka sanar da shi satar dabobin da aka yi musu.

“Sojojin sun bi sahun barayin dabobin suka tare su a wani wuri kusa da fitaccen gonar Kashu suka yi musayar wuta da su har sai da suka kashe biyar har lahira yayin da sauran suka tsere suka bar akuyoyin su,” a cewar majiyar ta tsaro.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp