fidelitybank

Akpabio ya ayyana Bamidele a matsayin shugaban marasa rinjaye na majalisa

Date:

Shugaban Majalisar Dattija Sanata Godswill Akpabio, ya sanar da Opeyemi Bamidele a matsayin, shugaban masu rinjaye na majalisar dattijai.

Ya bayyana haka ne yayin zaman majalisar na ranar Talata, inda ya bayyana Sanata David Umahi a matsayin mataimakin shugaban masu rinjaye.

Haka zalika ya ce rukunin ‘yan majalisar dattijai na jam’iyyar APC mai mulki sun amince da Mohammed Ali Ndume, a matsayin mai tsawatarwa na É“angaren masu rinjaye a majalisar.

Sai kuma Sanata Oyelola Yisa Ashiru matsayin mataimakin mai tsawatarwa na ɓangaren masu rinjaye.

Jim kaÉ—an kuma haka ne, sai aka sanar da Sanata Simon Mwadkon Davou a matsayin shugaban marasa rinjaye, yayin da Oyewumi Olalere ya kasance mataimakin shugaban marasa rinjaye.

Haka zalika, an zaÉ“i Sanata Darlington Nwokocha, a muÆ™amin mai tsawatarwa na É“angaren marasa rinjaye, sai Sanata Rufa’i Sani Hanga, mataimakin mai tsawatarwa na É“angaren marasa rinjaye a majalisar dattijai.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp