fidelitybank

Aisha Buhari ta gayyaci ‘yan takarar shugaban kasa shan ruwa amma banda shiga da waya

Date:

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta gayyaci masu neman kujerar shugaban kasa zuwa liyafar buda baki a fadar shugaban kasa a ranar Asabar.

Gayyatar wadda aka yi wa dukkan masu fatan zama shugaban kasa a fadin jam’iyyun siyasa, ana sa ran samun mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da wasu ‘yan takara goma sha bakwai daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP ciki har da gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike; Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da wasu daga cikin jam’iyyar APC mai mulki ne suka halarci bikin.

Katin gayyata na taron da ya gudana a ranar Alhamis, ya shawarci wadanda suka halarci taron da kada su zo da na’urorinsu na hannu, inda ya bayyana cewa, katin gayyata zai zama takardar izinin shiga.

Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, ofishin uwargidan shugaban kasa, Aliyu Abdullah, ya yi karin haske kan cewa, ka’ida ce ga bakin da ke halartar taron a fadar shugaban kasa, da a nemi kada a shiga da wayoyi.

latest news 
in nigeria today 2021 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp