fidelitybank

Ahmed Musa ya kamo Zidane a tarihin buga wasa

Date:

Kyaftin ɗin tawagar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya Super Eagles, ya kamo tarihin da Zidane ya kafa na yawan buga wa ƙasarsa wasa.

Ahmed Musa, wanda shi ne ya fi kowa buga wa Najeriya wasa ya buga wasansa na 108 a karawar da Super Eagles ta doke Guinea-Bissau da ci 1-0 ranar Litinin.

Karanta Wannan: Yadda na lura ƙwallo a ranar guine-Bissau – Osayi

Ɗan wasan wanda ya fara taka wa Najeriya leda a shekarar 2010 na daga cikin tawagar ƙasar da ta lashe kofin ƙasashen Afirka a shekarar 2013.

Da wannan wasa ɗan wasan ya kamo tarihin da tsohon ɗan wasan Faransa Zinedine Zidane, da ɗan wasan Jamus Jurgen Klinsmann da kuma Tim Cahill na Ingila waɗanda duka suka taka wa tawagogin ƙasashensu wasa sau 108.

Ɗan wasan mai shekara 30 ya zarta Patrick Vieira da Frank Lampard a yawan wasannin da suka taka wa ƙasashensu wasa

Ahmed Musa ya ci wa Najeriya ƙwallaye 16, kuma shi ne ɗan wasan da ya fi kowanne ɗan wasan ƙasar zura ƙwallo a gasar Kofin Duniya inda ya zura kwallaye huɗu.

Ya kuma zura ƙwallaye 92 a ƙungiyoyi daban-daban da ya buga wa wasa

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp