fidelitybank

Ahmed Musa da Shehu Abdullahi za su fara buga wa Kano Pillars wasa a yau

Date:

Kano Pillars za ta yi rashin hudu daga cikin ‘yan wasanta a karawar da za su kara da Sunshine Stars ranar Lahadi (yau) wasanni na biyar.

’Yan wasan sun hada da masu tsaron gida Charles Tembe, da masu tsaron baya Ibrahim Inuwa, da Zahradeen Bello, da Mubarak Lawan, da kuma Usman Aminu Maidubji na tsakiya.

An maye gurbin ‘yan wasan hudu da kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa da Shehu Abdullahi da kuma Rasheed Alasan dan kasar Ghana.

Alasan ya koma cikin tawagar bayan ya daidaita takardunsa.

Kano Pillars za ta fafata da Sunshine Stars a filin wasa na Muhammed Dikko.

Za a fara haduwa da karfe 4 na yamma.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp