fidelitybank

Ahmed Musa da Shehu Abdullahi ba za su buga wa Pillars wasa ba – Usman Abdallah

Date:

Ahmed Musa da Shehu Abdullahi ba za su buga wasan da Kano Pillars za ta kara da Heartland ranar 32 ga watan Maris ba.

‘Yan wasan na iya rasa wasan saboda wasu dalilai na kashin kansu.

Musa ya buga wasan karshe ne a Sai Masu Gida a wasan da suka tashi 1-1 da Nasarawa United yayin da Abdullahi ya buga wasan karshe da Lobi Stars a ranar 13 ga wata.

Kano Pillars za ta kara da Heartland a filin wasa na Dan Anyiam da ke Owerri ranar Lahadi.

Kungiyar Usman Abdallah ta tashi kunnen doki 2-2 a karawar da suka yi a matakin farko.

Rabiu Ali da Ahmed Musa ne suka farke wa Kano Pillars, yayin da Suraju Lawal ya farkewa Heartland kwallo ta biyu.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp