fidelitybank

Ahmad Lawan zai daukaka kara a kan shan kayi a zaben fidda gwani

Date:

Shugaban Majalisar Dattawa, Dakta Ahmad Ibrahim Lawan, ya yi watsi da alkawarin da ya yi a baya na cewa ba zai daukaka kara ba kan tikitin takarar Sanatan Yobe ta Arewa da ya sha kaye a hannun Bachir Machina.

An gudanar da zaben fidda gwani na Sanatan Yobe ta Arewa a ranar 28 ga watan Mayun 2022 a daidai lokacin, Lawan ya tsaya takarar neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, APC a 2023, wanda ya sha kaye a hannun Asiwaju Bola Tinubu.

A ranar Litinin din da ta gabata ne, takardun kotun mai lamba FHC/DM/CS/11/2022 da wakilin DAILY POST ya gani ya nuna cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kalubalantar hukuncin da babbar kotun tarayya da kotun daukaka kara suka yanke na tabbatar da takarar Machina.

Karanta Wannan: Ba ni da niyyar daukaka kara a kan hukuncin kotu – Ahmed Lawan

Daga daukaka karar, Lawan na neman izinin kotun koli ta ajiye hukuncin da kotunan daukaka kara ta yanke tare da bayyana shi a matsayin wanda ya yi nasara.

Kotun koli ta sanya ranar 1 ga watan Fabrairu za a fara sauraron karar.

www.legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp