fidelitybank

AFCON: Senegal ta baiwa kowane dan wasa sama da Naira miliyan 36 da fili

Date:

Sengal ta baiwa tawagar ‘yan wasan ƙasar da suka lashe gasar Kofin nahiyar Afirka da kyautuka filiye.

Kowane ɗan wasa ya samu kyautar dala 87,000 (fiye da Naira miliyan 36) haɗi da fili a cikin birnin Dakar da kuma Diamniadio yayin wani biki a fadar shugaban ƙasa.

Shugaban Kasa, Macky Sall, ya kuma girmama tawagar da lambar yabo ta Order of the Lion.

Tun farko shugaban ya gode wa tawagar saboda kai wa “matsayin ƙololuwa a Afirka” da kuma “samo wa manyan mutane girmamawa”.

Ya kuma yi yabo na musamman ga kocin tawagar, Aliou Cissé.

Senegal ta doke Egypt 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron raga kafin ta lashe kofin a karon farko a tarihi.

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp