fidelitybank

AFCON: Cikakken sakamakon wasannin da aka fafata

Date:

Sakamakon dukkanin wasannin da aka buga a gasar cin kofin nahiyar Afirka, AFCON na shekarar 2025, da aka buga ranar Litinin.

Super Eagles ta Najeriya ta kasa doke Rwanda a wasan karshe na rukunin D a filin wasa na Godswill Akpabio International Stadium, Uyo.

Zakarun Afirka sau uku sun sha kashi da ci 2-1 a bayan gida.

A wani wasan da aka buga ranar litinin, Morocco ta lallasa Lesotho da ci 7-0 yayin da Ghana ta sha kashi a hannun Nijar da ci 2-1 a gida.

Libya ta buga 0-0 da Jamhuriyar Benin, sannan Angola kuma ta buga 0-0 da Sudan.

Ga cikakken sakamakon wasannin share fage na AFCON 2025 da aka buga ranar Litinin:

Najeriya 1-2 Rwanda
Ghana 1-2 Niger
Morocco 7-0 Lesotho
Sudan 0-0 Angola
Libya 0-0 Jamhuriyar Benin
Tunisia 0-1 Gambia
Comoros 1-0 Madagascar
CAR 0-1 Gabon
Malawi 3-0 Burkina Faso.

A halin da ake ciki, a yau Talata ne za a yi karin wasannin share fage na AFCON.

Kenya za ta karbi bakuncin Namibia, Tanzania za ta kara da Guinea, Kamaru za ta kara da Zimbabwe, yayin da Masar za ta kara da Botswana.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp