fidelitybank

AFCON: Abun kyama ne hana ‘yan wasa taka leda – Adebayor

Date:

A ranar 9 ga watan Junairu 2022 ne dai a ka tsara fara gasar cin kofin kasashe na nahiyar Arfika mai taken “AFCON” a kasar Kamaru, amma tuni hukumar kungiyoyin nahiyar Turai ECA ta bayyana rashin son sakin ‘yan wasa su tunkari gasar.

Sai dai kuma da ya ke mayar da martani kan hakan, Adebayor, wanda ya taba bugawa Arsenal da Tottenham wasa, ya caccaki hukumar ECA kan kin sakin ‘yan wasan da za su buga gasar AFCON.

“Babu wani koci a duniya da zai hana ni buga wasa a AFCON, abin kyama ne yadda wasu ke kokarin hana ‘yan wasan Afirka taka leda a AFCON,” kamar yadda ya shaida wa BBC Sport.

A kwanakin baya ne dai aka samu rahotannin cewa za a iya soke gasar ta AFCON, sai dai shugaban hukumar ta CAF Patrice Mostepe ya tabbatar da cewa gasar za ta gudana kamar yadda aka tsara.

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp