fidelitybank

AFCON 2021: Shugaban kasar Senegal ya bayar da hutu domin murnar cin kofi

Date:

Shugaban kasar Senegal, Macky Sall, ya bayar da hutun aiki a yau Litinin, domin ci gaba da murnar lashe Kofin Ƙasashen Afirka (Afcon 2021) da tawagar ƙasar ta yi ranar Lahadi da dare a Kamaru.

Shugaban wanda yanzu ba ya cikin ƙasar, ya soke taƙaita balaguron da yake yi, domin tarɓar taurarin ‘yan wasa nasa.

Shugaba Sall zai bai wa tawagar kyauta ta musamman ranar talata a fadarsa, a cewar kafar yaɗa labaran ƙasar ta RTS.

Senegal ta lashe kofin Afcon a karon farko a tarihi bayan ta buga wasan ƙarshe har sau biyu a baya a 2019 da 2022.

Sun doke tawagar Egypt ne mai Mohamed Salah 4-2 a bugun finareti, bayan an tashi wasa 0-0.

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp