fidelitybank

Adeleke ya nada tsohon soja a matsayin shugaban Amotekun

Date:

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya nada Kaftin din Soja, Benedict Olusoji Akanni mai ritaya, a matsayin sabon Kwamandan Osun Amotekun Corps.

Nadin Kyaftin Akanni ya zo ne bayan murabus din Amitolu Shittu, babban kwamandan rundunar tsaro na farko.

Shittu ya mika takardar murabus din nasa ne a wata budaddiyar wasika a ranar 20 ga Janairu, 2023.

Karanta Wannan: Adeleke ya gana da jami’an tsaro akan zaben 2023

Amotekun wata kungiya ce ta tsaro da dukkan gwamnonin Kudu-maso-Yamma suka kafa.

An kafa ta ne domin kara kaimi ga kokarin sauran hukumomin tsaro na tarayya na magance miyagun laifuka a shiyyar Kudu maso Yamma.

Nadin kamar yadda Yussuf Idowu, kakakin Osun Amotekun ya bayar a ranar Talata, ya fara aiki nan take.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp