fidelitybank

Addu’a ce kadai za ta iya ceto kasar nan daga halin da take ciki – Abubakar Kabir

Date:

Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar Wakilai, Abubakar Kabir Abubakar, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su sadaukar da kansu wajen yin addu’o’i masu karfi, jajircewar shugabanni da jajircewar siyasa ne kawai za su iya ceto kasar nan.

Abubakar mai wakiltar mazabar Bichi ta Jihar Kano, ya yi wa al’ummar mazabar sa da Masarautar Bichi da kuma ‘yan Nijeriya barka da Sallah, inda ya roke su da su yi imani da Allah, inda ya ce da addu’a babu shakka za a samu sauki.

Ya shaida wa al’ummar Musulmi cewa, ba shakka, kiyaye kyawawan halaye na watan Ramadan zai taimaka wajen magance matsalolin da al’umma ke fuskanta, “amma da hakuri, alkawari da jajircewa”.

“Hakazalika, ina kira gare su da su yi amfani da wannan lokacin bukukuwan addu’o’in ci gaban al’ummarmu mai girma. Lallai Najeriya na bukatar addu’o’inmu baki daya a wannan mawuyacin lokaci,” inji shi.

daily post news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp