fidelitybank

Adams Oshiomhole zai tsaya takara a 2023

Date:

Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole, ya bayyana tsayawa takarar Sanatan Edo ta Arewa a hukumance a karkashin jam’iyyar APC.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, kuma dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya taya Adams Oshiomhole murna.

Oshiomhole ya kasance shugaban jam’iyyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Edo. Ya cika shekaru 70 a yau.

A cikin wani sako da ofishin yada labaran sa ya rabawa manema labarai a ranar Litinin a Abuja, Tinubu ya ce, ya yi murna da Oshiomhole, saboda muhimmiyar gudunmawar da ya bayar wajen tabbatar da dimokuradiyya, shugabanci nagari da kuma ci gaban al’umma mai adalci ta hanyar fafutukar kare hakkin ma’aikata.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp