fidelitybank

AC Milan na zawarcin dan wasan Arsenal

Date:

Kungiyoyin Serie A, AC Milan da Inter Milan na zawarcin dan wasan aro na Arsenal, Folarin Balogun.

Balogun yana kan gaba tare da rawar da ya taka a kungiyar Ligue 1, Stade Reims, a wannan kakar.

Dan wasan mai shekaru 21 ya zura kwallaye 16 kuma ya taimaka aka zura kwallaye biyu a wasanni 26 da ya buga wa Reims tun bayan zuwan aro daga Arsenal a bara.

Karanta Wannan: Mason Mount na daf da barin Chelsea

A cewar La Gazzetta dello Sport, kungiyoyin Milan suna sha’awar siyan Balogun kan kwantiragin dindindin a bazara.

Matashin dan wasan yana da kwantiragi da Arsenal har zuwa 2025.

Ana sa ran Æ™arin kungiyoyi za su nuna sha’awarsu ga dan wasan.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp