fidelitybank

Abun takaici ne yadda Gwamnati ta kori ma’aikatan ta masu kwalin Digiri na jami’ar Jamhuriyar Benin – Shehu Sani

Date:

Tsohon dan majalisa kuma fitaccen dan fafutuka, Shehu Sani, ya ce gwamnatin Najeriya ta kori ma’aikatan da suka kammala karatu a jami’o’in jamhuriyar Benin.

Ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya fitar a asusunsa na X a ranar Litinin.

Sanata Sani, wanda bai bayyana dalilin sallamar ba, ya fuskanci kaduwa.

“Abin bakin ciki ne da karanta wasikun dakatar da wasu ma’aikatan FG da suka kammala karatu a jami’o’i a Jamhuriyar Benin,” in ji Sani a wata sanarwa da ya fitar.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da ake samun takardar shedar karya daga Jami’o’in Benin a farkon wannan shekarar.

Tun a baya dai dan jaridan Najeriya, Umar Audu ya bayyana yadda ya sayi takardar shaidar kammala karatun jami’ar Benin da N600,000.

Sakamakon haka, gwamnatin Najeriya ta sanar da dakatar da karatun digiri daga jami’o’in Benin da sauran su.

Tun da farko dai gwamnatin Najeriya ta saka sunayen jami’o’in kasashen waje 18 a Najeriya.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp