fidelitybank

Abun kunya ne Buhari ya mika wa ‘yan adawa mulki a 2023 – APC

Date:

Kasa da kwanaki 58 a gudanar da zaben shugaban kasa mai zuwa, shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Abdullahi Adamu ya ce, zai zama abin kunya ga shugaba Muhammadu Buhari ya mika mulki ga jam’iyyar adawa a 2023.

Adamu ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi da BBC Hausa, inda ya ce, Buhari yana son APC ta fi kowace jam’iyyar siyasa nasara.

Tsohon dan majalisar ya yi watsi da sukar da ake zargin Buhari na janyewa daga yiwa Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar kamfen, yana mai cewa bai dace Buhari ya bar aikinsa na shugaban kasa ba saboda yakin neman zabe.

“Duk wanda ya ce maka yana so (APC) ta ci zaben nan fiye da Buhari karya ne. Dalili na shi ne, abin kunya ne shugaban kasa ya mika mulki ga jam’iyyar siyasa da ba nasa ba,” inji shi.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp