fidelitybank

Abu ne mai kyau idan Rasha ta kawo karshen yaki da mu – Ukraine

Date:

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce, yunkurin kawo karshen yaƙi da Rasha ta nuna “abu ne mai kyau”, bayan da Rasha ta yi tayin tattaunawa kai-tsaye ranar Alhamis mai zuwa.

Kalamansa na zuwa ne bayan da shugaban Rasha Vladimiri Putin ya gayyaci Ukraine ta shiga “tattaunawa mai ma’ana”.

Sai dai shugaban na Ukraine ya ce: “Muna son Rasha ta tabbatar da tsagaita wuta – kuma mai ɗorewa – fara wa daga gobe Litinin 12 ga watan Mayu, kuma Ukraine a shirye take don a tattauna.”

An buƙaci Rasha ta tsagaita wuta na tsawon kwanaki 30 fara wa daga gobe Litinin, bayan da shugabannin Turai suka jagoranci wani zama a Kyiv ranar Asabar

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp