fidelitybank

Abokan hamayyata ba su da gaskiya – Tinubu

Date:

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben shugaban kasa na badi, Bola Tinubu ya ce, abokan hamayyarsa a wasu jam’iyyu ba su da gaskiya.

Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Talata a garin Calabar na jihar Cross River, yayin wani taro da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC.

Ya ce yana da yakinin cewa jam’iyyar APC za ta lashe dukkan zabukan shekara mai zuwa, yayin da ya shaida wa dimbin jama’ar da ke ta murna cewa yana da duk abin da ya dace don ya ci zabe ya kuma mulki kasar nan.

“Ba su da baya; ba su da gogewa, ba su da tarihi, ba su da mutunci, don haka duk abin da suke yi sai cin zarafi da zagi. Damuwata ita ce ci gaban Najeriya, kuma abin da zan yi ke nan a matsayina na shugaban kasa,” inji shi.

Tinubu ya kara da cewa, “Laifinmu ne a kasar nan cewa shekaru 60 da suka gabata ba mu samu ci gaba ba, amma ciyar da Najeriya gaba abu ne da ya kamata a yi.”

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp