fidelitybank

Abin takaici ne yadda ake raba kan ‘yan Najeriya da addini – Kungiyar Dattawan Arewa

Date:

Kungiyar dattawan Arewa, ta nuna fargabar cewa, ƙabilanci da kwaɗayi na barazanar kawo cikas ga ƙoƙarin farfadowar kasar a zaben 2023.

Kungiyar ta bayyana damuwa kan abubuwan da ke faruwa a bangarori da dama na siyasar Najeriya dangane da shirye-shiryen zaben 2023.

Wata sanarwa da daraktan Yada Labarai na kungiyar Dakta Hakeem Baba-Ahmed ya fitar a Abuja, ya zargi wasu ƴan siyasa da abun da ya kira ‘’amfani da addini wajen raba kan yan ƙasa’’

Ya ce, “Wadannan abubuwan da ke faruwa suna barazana ga tsarin dimokuradiyyar da muke amfani da shi. Siyasarmu a yanzu ta sauya daga yadda da ra’ayin juna, don haka za a girbi abun da aka shuka sakamakon kwadayin wasu daga cikin ‘yan siyasarmu da suka gaza nuna kyakkyawan jagoranci’’

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...
X whatsapp