fidelitybank

Abin mamaki ne yadda gwamnati na ta gaji wannan munanan ci gaban – Matawalle

Date:

Gwamna Bello Mohammed Matawalle na jihar Zamfara, ya bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da bikin Sallah na EID EL Kabir, wajen yin addu’ar samun zaman lafiya a jihar baki daya.

Matawalle, wanda ya yi kira ga mabiya addinin Musulunci da su yi addu’a ga Allah ya kawo musu dauki, ya ce, duk kokarin da gwamnatinsa ta yi na kawo karshen ‘yan fashi ya ci tura.

Ya ce ,babu wanda zai iya cimma wani abu mai ma’ana idan babu zaman lafiya.

A cewarsa, abin mamaki ne yadda gwamnatinsa ta gaji wannan munanan ci gaban, inda ya yi kira ga jama’a da su yi la’akari da matsalar tsaro da tattalin arziki da ayyukan ‘yan fashin suka kawo tare da tsara dabarun kawo karshen ayyukan ta’addanci.

Gwamnan ya bayyana haka ne a garin Maradun, mahaifar sa, inda ya yi bikin EID EL Kabir, inda ya yi kira ga kowa da kowa, ba tare da banbancin addini da siyasa ba, da ya hada karfi da karfe da gwamnatinsa domin yakar abokan gaba.

Ya ce gwamnatinsa ta yi duk abin da za ta iya domin kawo karshen munanan ci gaban amma ayyukan ‘yan fashin sun ci gaba.

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp