fidelitybank

Abdulmalik Tanko ya musanta zargin kashe Hanifa

Date:

Malamin makarantar da a ke zargi sace dalibarsa mai shekaru 5, Hanifa Abubakar, kuma ya kashe ta, Abdulmalik Tanko, ya musanta zargin kisan kai da ake tuhumarsa da shi.

Daily Nigerian ta rawaito cewa, gwamnatin jihar Kano ta shigar da kara tare da tuhumar sa, abubuwa biyar, a kan Tanko da wadanda suka taimaka masa, Hashimu Isyaku da Fatima Jibrin, a babbar kotu mai lamba 5 a jihar.

An gurfanar da su uku kan zargin hadin baki, garkuwa da mutum, boye wa da tsare wanda suka yi garkuwa da ita da kuma kisa, wanda sun ci karo da sashi na 97, 274, 277 da 221 na Penal Code.

Da aka karanto musu tuhumar da ake musu a ranar Litinin, sun musanta aikata abin da ake tuhamarsu da aikatawa.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp