fidelitybank

Abdullahi Abbas ya mayar wa da Yusuf Ata raddi a kan shugabancin APC

Date:

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya ce shi burinsa ya zama gwamnan Kano ba sake zama shugaban jam’iyyar APC ba a jihar ta Kano.

Abdullahi Abbas ya shaida wa BBC hakan ne yayin mayar da martani ga ministan ma’aikatar gidaje na Najeriya, Yusuf Abdullahi Ata kan kalamansa na baya-baya nan inda ya yi barazanar ficewa daga jam’iyyar.

Ministan ya yi barazanar ficewa daga jam’iyyar APC muddun aka sake zaÉ“en shugaban jam’iyyar na Kano, Abdullahi Abbas a matsayin shugaban jam’iyyar na jihar a karo na hudu.

A yanzu haka zafafan kalaman ministan a wani bidiyo sun karaɗe shafukan sada zumunta, wanda wani abu ne da ke ci gaba da tayar da ƙura a siyasar jihar Kano.

Sai dai shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya shaida wa BBC cewa Yusuf Ata ‘ba dan jam’iyyar ba ne’ sannan sun yi mamakin dalilan da suka sa aka dauko shi har aka ba shi mukamin minista

”Mu a wajenmu ‘yan jam’iyya, dama ban dan jam’iyya bane, a Kano gaba daya a karamar hukumarsa ne mu ka yi na uku ”

”Kuma ba mu sani ba aka bashi minista kuma har shugaban kasa mu gaya wa cewa ba dan jam’iyyarmu bane, anti party ya yi muna ” in ji shi.

Hon Abbas ya ce sun yi mamakin mukamin minista da shugaba kasa ya ba shi

” Muna mamakin yadda aka yi wannan abun wallahi, dan siyasa ne na karamar hukuma kawai”

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp