fidelitybank

Abduljabbar bai cancanci mu kare shi ba – Ƙungiyar Lauyoyi

Date:

Kungiyar lauyoyi masu kare marasa galihu ta ƙasa ta ce, Abduljabbar Nasiru Kabara, bai cancanci samun kariyarsu ba, irin wadda suke bai wa masu karancin gata bayan ficewar lauyansa Ambali Muhammad daga shari’ar da ake yi masa ta yin batanci ga addini.

Wata kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a kofar kudu ce ta nemi a bai wa Abduljabbar kariya daga kungiyar lauyoyin.

Tun daga watan Yunin bara ne yake fuskantar shari’ar yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW), wanda gwanati Kano ta ce aikin nasa zai iya tunzura jama’a.

Daraktan kungiyar, Barista Mukhtar Labaran Usman, ya shaida wa wata kotu cewa, malamin bai cancanci a ba shi kariya ba, saboda yana samun abin da ya wuce Naira 30,000 wato mafi karancin albashida kasa ta yarda da shi.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp