fidelitybank

Abba zai gurfanar da Ganduje da Matarsa a gaban kotu

Date:

Gwamnatin jihar Kano za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Abdullahi Ganduje a gaban kotu, bisa zargin karkatar da kudaden jihar da kuma karkatar da kadarorin jihar.

Wani sammacin kotu da wakilinmu ya gani ya nuna cewa Ganduje za a gurfanar da shi ne tare da matarsa, Hafsat, da wasu mutane shida a gaban kuliya bisa tuhume-tuhume takwas da suka hada da cin hancin dala, da karkatar da wasu kudade da suka hada da $413,000 da kuma N1.38. biliyan.

Sauran wadanda ake karar sun hada da Abubakar Bawuro, Umar Abdullahi Umar, Jibrilla Muhammad, Lamash Properties Ltd, Safari Textiles Ltd da Lesage General Enterprises.

Gwamnatin jihar Kano, a tuhumar da ake yi wa Ganduje da sauran wadanda ake kara, ta ce ta tattara shaidu 15.

An dage sauraren karar zuwa ranar 17 ga Afrilu, 2024, domin gurfana a gaban mai shari’a Malam Na’aba na babbar kotun jihar Kano.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar Æ´an Æ™asarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan ÆŠaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...

Sarkin Kano na 15 ya dakatar da yin hawan Sallah

Mai martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado...

Maniyacin jihar Kano da yake kokarin zama Alhaji ya rasu a Saudiyya

Daya daga cikin alhazan jihar Kano, Shu’aibu Jibrin, an...

Tinubu ya bayar da tallafin Biliyan Biyu da Tirela 20 na Shinkafa ga al’ummar Mokwa

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce, shugaban ƙasar...

Gwamna Adeleke na Osun ya gana da Tinubu

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya kai ziyara ga...

An samu gawar mutane 7 a ambaliyar Neja

Rahotonni na cewa masu aikin ceto sun zaƙulo gawar...
X whatsapp