Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rabon shinkafar azumi ga mabuƙata.
Buhu 120,000 ne gwamnatin ta saya daga Kamfanin sarrafa shinkafa na Tiamin Rice
Za a ci gaba da rabon shinkafar mai nauyin kilo 25 daga yau Laraba a ƙananan hukumomi 44 na jihar Kano.
Ga wasu hotuna daga bikin ƙaddamar da tallafin.