fidelitybank

Abba Kyari da sauran ƴqn sanda sun samu gurbi a kurkukun Kuje

Date:

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin mayar da tsohon jami’in ‘yan sanda na Intelligence Response Team, IRT, Abba Kyari zuwa kurkukun Kuje.

Mai shari’a Emeka Nwike ya kuma umarci hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, da ta mika wasu mutane 6 da ke fuskantar tuhumar safarar miyagun kwayoyi tare da Kyari zuwa gidan gyaran hali na Kuje.

Alkalin ya bayar da umarnin ne bayan ya ki amincewa da belin tsohon mataimakin kwamishinan ‘yan sandan tare da sauran wadanda ake tuhuma.

Mai shari’a Nwite ta ce, hukumar ta NDLEA ta gabatar da hujjoji a gabanta, domin hana Kyari da sauran wadanda ake tuhuma belinsu.

Hakazalika kotun ta ki bayar da belin tsofaffin mambobin IRT, ACP Sunday Ubia, Insifekta Simon Agirgba, da Insifekta John Nuhu.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...
X whatsapp