fidelitybank

A yi watsi da jaddawalin zeɓen fidda gwani na jam’iyya – APC

Date:

Jam’iyyar APC ta yi kira ga jama’a da su yi watsi da duk wani jadawalin zaben fidda gwani na jam’iyyar, saboda har yanzu ba a fitar da ko daya ba.

Jam’iyyar ta musanta hannu ko kuma ta san jadawalin zaben fidda gwanin da aka yi ta yadawa a shafukan sada zumunta da kuma wasu kafafen yada labarai.

Sakataren yada labarai na jam’iyyar APC na kasa, Felix Morka, ne ya bayyana hakan ga manema labarai a gidan Buhari, sakatariyar jam’iyyar ta kasa, inda ya ce, kwamitin ayyuka na kasa ya fara tattaunawa a kan lamarin a ranar Talata, amma har yanzu ba ta kai ga yanke hukunci ba.

Morka ya kuma lura cewa, jam’iyyar za ta sanar da masu ruwa da tsaki da daukacin ‘yan Najeriya idan aka kammala ainihin jadawalin.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp