fidelitybank

A watan Satumba tashar ruwa ta Lekki za ta fara aiki – Gwamnatin Tarayya

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce, tashar ruwan Lekki Deep Sea Port, da ke jihar Legas za ta fara gudanar da harkokin kasuwanci gaba daya a watan Satumba.

Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, yayin da yake duba aikin a ranar Asabar a Legas, ya ce, wannan babbar nasara ce ga gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.

Amaechi ya ce: “A matsayina na ɗan boko, ba zan iya yin magana bisa kaso ba. Zan iya cewa abin ya burge ni idan aka kwatanta da na ƙarshe da muka zo nan.

“Hukumomin sun shaida min cewa ya zuwa watan Yuni, suna jiran manyan motoci, kuma a watan Satumba, kamar yadda muka amince, su fara harkokin kasuwanci, na ji dadi.

“Wannan aiki ne na sirri, da lokaci mai tsawo za su tattara kudaden shiga daga harkokin kasuwanci kafin su mikawa Gwamnatin Tarayya ta hannun NPA.

“Tabbas za a karbi haraji a nan, hatta su ma za su biya haraji. In ji Rotimi.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp