fidelitybank

A tabbatar da an kare rayukan ‘yan Jarida zaben 2023 – NUJ

Date:

Kungiyar ‘yan jarida ta kasa (NUJ) a ranar Juma’a ta shaida wa gwamnati, jam’iyyu da ‘yan siyasa da su tabbatar an kare ‘yan jarida a zaben 2023.

Shugaban NUJ, Chris Isiguzo ne ya yi wannan kiran a Gombe a wani taron karawa juna sani ga manema labarai a yankin Arewa maso Gabas. Isiguzo ya koka da yadda ‘yan jarida suka rasa rayukansu, suka samu raunuka ko kuma aka lalata musu kayan aikinsu yayin da suke gudanar da zabuka amma duk da haka ba a yi wani abu ba don tabbatar da daukar alhakin kai hare-hare kan kafafen yada labarai tsawon shekaru.

Isiguzo, wanda mataimakinsa Alhassan Yahya ya wakilta, ya bukaci masu ruwa da tsaki da su dakile kai hare-hare kafin da kuma lokacin zabe.

“Yana da muhimmanci gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki su baiwa batun tsaro da kulawar da ake bukata.

“Tsaron ‘yan jarida yana da mahimmanci wajen neman hakkin farar hula, siyasa, tattalin arziki, zamantakewa da al’adu na dukkan ‘yan kasa,” in ji shi.

Sai dai kungiyar ta NUJ ta bukaci ‘yan Najeriya da su taka rawar gani a zaben 2023.

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp