fidelitybank

A sihrye mu ke mu kaiwa Isra’ila hari – Iran

Date:

Yayin da Isra’ila ke kai hare-hare a Lebanon da Gaza, har yanzu yankin na dakon ganin yadda – ko yaushe – za ta kai wa Iran hari.

A ranar 1 ga Oktoba, Iran ta harba maƙamai masu linzami kusan 200 zuwa Isra’ila, sai dai an kakkaɓo mafi yawansu.

A lokacin, Firaiministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya ce Iran “za ta ɗanɗana kudarta” – amma har yanzu babu wani martani na soji.

Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna da babban sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Antonio Guterres a daren jiya – ya kuma ce Iran a shirye take ta mayar da martani idan Isra’ila ta kai mata hari.

“Iran, yayin da take ƙoƙarin kare zaman lafiya da tsaro a yankin, ta shirya tsaf don mayar da martani mai tsauri kan duk wata kasada ta Isra’ila,” kamar yadda Abbas Araghchi ya faɗa wa Guterres, a cewar ma’aikatar harkokin wajen Iran.

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp