fidelitybank

A shirye mu ke mu samu galaba a kan Gaza – Netanyahu

Date:

Firaiministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce, a shirye yake ya samu nasara a kan Hamas a zirin Gaza.

Da yake magana a daidai lokacin da sabon kwamandan rundunar IDF ya soma aiki, Mista Netanyahu ya ce dole ne Isra’ila ta cimma cikakken burinta.

Janar Eyal Zamir ya ce 2025 shekarar yaƙi ce. Ya ce IDF ta samu kyawawan nasarori a fagen daga.

“Mun samu nasarori a yaƙin Gaza da Lebanon. Hamas ta fuskanci gagarumin koma-baya amma ba a kai ga yin galaba a kan ta ba,” in ji shi.

Ministan tsaron Isra’ila ya ce ƙasarsa za ta koma kai wa Hamas farmaki idan ƙungiyar ta ƙi sakin ragowar mutanen da ke tsare a hannunsu.

Isra’ila da Amurka sun yi fatali da shawarar da Masar ta bayar game da makomar Gaza inda ta ce ta gaza magance matsalolin da ake gani a Gaza.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp