fidelitybank

A shekara nan za mu gama da yakin Rasha – Ukraine

Date:

Shugaban ƙasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya bayyana cewa yana sa ran za a kawo ƙarshen yaƙin da ƙasarsa ke yi da Rasha a cikin wannan shekarar, bayan shekara uku da aka kwashe ana artabu tsakanin ɓangarorin biyu.

Zelensky ya yi wannan kalamin ne sa’ilin da manema labarai suka tambaye shi game da fatansa ga Ukraine da al’ummarta.

Muna sa ran kammala yaƙin a wannan shekarar,” in ji shi, ya ƙara da cewa ƙasar baki ɗaya “ta sha wahala.”

Sai dai ya bayyana cewa ƙasar na buƙatar samun abin da za ta dogara da shi ta fannin tsaro, domin hana Rasha sake kai mata farmaki a shekaru masu zuwa.

Ya ce shigar ƙasar cikin Tarayyar Turai da kuma ƙungiyar tsaro ta Nato nan kusa “zai taimaka ƙwarai da gaske”.

A baya-bayan nan Zelensky ya yarda cewa zai sauka daga muƙamin shugaban ƙasa idan aka amince Ukraine za ta shiga ƙungiyar Nato a madadin hakan.

Rasha ta ce ba za ta taɓa amincewa da hakan ba.

nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp