fidelitybank

A shekara huɗu zan dawo da Najeriya yadda take a baya – Peter Obi

Date:

Tsohon gwamnan jihar Anambra, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Peter Obi ya koka kan halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki da kuma rashin tsaro a Najeriya.

Don haka ya yi alkawarin sake daukaka Najeriya har na tsawon shekaru hudu idan aka ba shi damar mulkin kasar.

Obi ya bayyana haka ne a shelkwatar jam’iyyar PDP ta Abia da ke Umuahia, a ranar Alhamis a lokacin da ya ziyarci jihar Abia, domin neman goyon bayan wakilan Abia kan muradin sa na shugaban kasa.

Obi, wanda ya zayyana tsare-tsaren sa ga Najeriya idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa, ya ce, yana nan a fafutukar sake fasalin Najeriya domin daukakar ‘yan kasa.

Ya yi alkawarin cewa, nan da shekaru hudu kacal Najeriya za ta samu wani matsayi mai kishin kasa a kowane fanni, idan har ya samu nasarar zama shugaban kasa, ya mai da Najeriya a matsayin mai noma, ba kawai mai amfani da kayayyaki ba.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp