fidelitybank

A rinka daukar ‘yan fansho da talakawa kyauta a motar haya – Gwamnatin Kwara

Date:

Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya amince a rinka daukan dalibai da ‘yan fansho da sauran jama’a talakawa masu rauni kyauta a motocin haya na bas domin rage musu radadin wahalan karancin mai da na naira.

Haka kuma gwamnan ya amince a rika bai wa matan da mazajensu suka rasu da ‘yan fansho da masu motocin sufuri da ‘yan kasuwa da kananan manoma da sauran talakawa a jihar taimakon kudi, inda za a rika tura musu kudin.

Ya ce hukumar shirin bunkasa rayuwar jama’a ta jihar ce (Kwara State Social Investment Programme wato KWASSIP ), za ta aiwatar da shirin tainmakon.

A wata sanarwa da kakakin gwamnan, Rafiu Ajakaye, ya fitar a jiya Alhamis, ya ce gwamnan ya umarci KWASSIP ta gaggauta tsara yadda za a gudanar da shirin domin saulkaka wa jama’a halin da suke ciki.

A sanarwar, ya ce, gwamnan ya kuma bayar da umarnin sanya motocin bas-bas na kyauta a wasu hanyoyi da dalibai da malaman manyan makarantu suka fi bi a babban birnin jihar, inda aka fi shan wuyar rashin man.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mata da kanan Yara ne Ambaliya ta daidaita a jihohi 19 – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta...

Facebook ya ƙi amincewa da tsare-tsaren Turai na amfani da AI

Wasu muhimman tsare-tsare na dokokin Tarayyar Turai kan amfani...

Ranar 18 za a fara rajistar zabe – INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta sanar da...

Trump ya tura jiragen ruwa na yaki masu dauke da makaman nukiliya kusa da Rasha

Shugaba Trump ya ce, ya umarci a matsar da...

Amnesty na tuhumar gwamnatin Najeriya kan bacewar Dadiyata

Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah-wadai da sakacin da...

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na É—aukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

ÆŠanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa Æ´an Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa Æ´anbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen Æ™auyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faÉ—a ADC

Tsohon É—an jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...
X whatsapp