fidelitybank

A na zaman makomi a Rasha

Date:

Ana ci gaba da jimami da makokin a Rasha bayan kashe mutum133 da aka yi a zauren raye-raye da ke kusa da birnin Moscow a ranar Juma’a da daddare.

An yi ƙasa da bishiyoyi, an soke shirye-shirye masu yawa da aka tsara gidanarwa, su kansu kafafen yaɗa labarai sun sauya shirye-shiryensu.

Aƙalla an raunata mutum 140 yayin da maharan suka shiga zauren na Crocus, inda suka riƙa harbi kan mai uwa da wabi kafin daga baya su cinnawa wurin wuta.

Tuni IS ta ɗauii alhakin kai harin.

Shugaban ƙasar Rasha Vladimir Putin ya ce tuni aka kama duka mutum hudun da suka kai wannan harin. In ji BBC.

A wani bayani da ya yi a gidan Talabijin na ƙasar Putin ya ce wannan shi ne mummunan hari da aka kai wa Rasha cikin shekara 20, ya ce kuma maharan sun so guduwa ta Ukraine amma an cafke su.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp