fidelitybank

A na samun cigaba a Najeriya duk da masu sukar manufofin tattalin arzikin mu – Tinubu

Date:

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce, Najeriya na ci gaba ba tare da la’akari da masu sukar manufofinsa na tattalin arziki ba.

Tinubu ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai a ranar Litinin daga Legas.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da shugaban kasar ya jaddada cewa kasar na kan hanyar farfadowa duk da matsalar tattalin arziki.

Da yake magana kan kudirin kasafin kudin na shekarar 2025 na Naira tiriliyan 49.7, ya nanata hakan wani maido da fata ne.

Ya yi kira da a samu fahimtar juna da hadin kai daga ‘yan Najeriya a daidai lokacin da tattalin arzikin kasar ke ci gaba da tabarbarewa.

“Najeriya na ci gaba ba tare da la’akari da masu suka ba. Wannan kasafin kudi ne na maido da fata, kuma Najeriya na kan hanyar farfadowa. Ba za mu iya kammala aikin a cikin shekara guda ba, ”in ji shi.

Tun da farko dai Tinubu ya ce, bai yi nadamar cire tallafin man fetur ba a watan Mayun 2023.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp