fidelitybank

A na gudanar da zaɓen da bai kammala na a Adamawa

Date:

Yau ne za a kammala zaɓukan da aka gaza samun gwani a cikinsu, a rumfunan zaɓe 69 a faɗin jihar Adamawa a zaɓen gwamnan da aka fafata a watan jiya.

Rikci da aka samu ya sanya Hukumar Zaɓe mai zaman kanta INEC ta ayyana zaɓen a matsayin wanda bai kammala ba.

Ya kamata a fara zaɓe da misalin ƙarfe 8 na safe a ƙauyen Ajiya da ke makwabtaka da Yola, gwamman mutane sun yi zaman jira na kimanin awa ɗaya domin su kaɗa kuri’arsu.

Zaɓen da aka yi a ranar 18 ga watan Maris cike yake da zargin an yi maguɗi, kuma duka ɓangarorin biyu na gwamna mai ci na jam’iyyar PDP da na jam’iyyar adawa ta APC duk sun yi wannan iƙirari.

A sakamakon zaɓen da INEC ta bayyana a baya, gwamna mai ci Ahmadu Fintiri ne ke kan gaba da ƙuri’u 421,524 yayin da Sanata Aishatu Dahiru Binani take da 390,275.

Ƙuri’a 31,249 ce ke tsakanin ‘yan takarar biyu.

Idan Aisha Binani ta yi nasara za ta zama zaɓaɓɓiyar gwamna mace ta farko a Najeriya.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp