fidelitybank

A na fargabar mutane 4 sun mutu yayin karbar zakka a Bauchi

Date:

Turmutsutsu ya barke a lokacin da ake gudanar da rabon zakka ga talakawa a jihar Bauchi ya yi sanadiyar mutuwar mutane hudu.

Rikicin ya afku ne da misalin karfe 10 na safe a hedikwatar kamfanin Shafa Holdings Plc da ke kan titin Jos, a ranar Lahadi.

Wata yarinya ‘yar shekara 17 mai suna Naima Abdullahi, yanzu haka tana jinya a asibitin koyarwa na jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, Ahmed Wakili, ya ce an daidaita lamarin har ya zuwa lokacin mika rahotonsa.

Wakili ya ce ‘yan sandan sun yi gaggawar daukar matakin ne da jin labarin, inda ya kara da cewa kwamishinan ‘yan sandan ya karfafa wa jama’a gwiwa da su yi hakuri.

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp