fidelitybank

A na daf da hana Yara shiga shafukan sada zumunta

Date:

Hukumomi a ƙasar Guinea na neman yin wata doka da za ta bai wa hukumomi damar kula da shafukan sada zumunta domin kare ƙananan yara daga ganin abubuwa masu cutarwa a shafukan.

Firaministan ƙasar, Amadou Oury-Bah ya bai wa ma’aikatar kula da kamfanonin sadarwa da ma’aikatar sadarwar ƙasar umarnin lalubo ƙudirin dokokin domin taƙaita wa yara abubuwan da za su riƙa gani a shafukan.

Ya ce matakin zai taimaka wa iyayen yara wajen kula da abubuwan da yaran nasu za su riƙa gani a shafukan na sada zumunta.

Mista Oury-Bah ya ce sabuwar dokar za ta taƙaita wa yaran ganin abubuwan da ya kira ‘marasa dacewa’ da ake wallafawa a shafukan.

Wannan doka idan ta tabbata za ta kasance mafi tsauri da aka ƙaƙaba wa shafukan sada zumunta a Afirka.

To sai dai masu suka na ganin matakin wani shirin gwamnati ne ta taƙaika wa al’ummar samun bayanai a ƙasar da ke da tarihin cusgunawa wa kafafen yaɗa labarai, ƙarƙashin mulkin sojoji

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp