fidelitybank

A na ban kwana da gawar Pele

Date:

‘Yan Brazil za su yi wa gawar fitaccen tsohon ɗan wasan duniyar nan ɗan ƙasarta Pelé girmamawar ƙarshe kafin yi masa jana’iza ranar Talata.

An ajiye gawar ɗan wasan ranar Litinin a tsakiyar filin wasa na Urbano Caldeira, wanda ya kasance filin wasan tsohuwar ƙungiyarsa ta Santos.

Dubban magoya bayan tsohon ɗan wasan sun fara bin dogayen layuka ɗauke da tutoci da hotunan tsohon ɗan ƙwallon, wanda ya lashe Kofin Duniya sau uku, dan shiga filin wasan domin yin ban kwanan ƙarshe da gawar.

Za a fara shirye-shiryen yi wa gawar tsohon ɗan wasan ranar Talata, inda za a ɗauki gawar Pele a zagaya da ita kan titunan birnin Santos, ciki har da kan titin da gidan mahaifiyarsa Celeste Arantes mai shekara 100 ke zaune.

Bayan kammala zagayawa da gawar ne kuma ‘yan uwansa za su yi masa jana’iza tare da binni shi a maƙabartar Memorial Necrópole Ecumênica cemetery.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp