fidelitybank

A makon nan ne jam’iyyar APC za ta yi sabon ango

Date:

A wannan makon ne ake sa ran jam`iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta gudanar da babban taronta na zabar sabbin shugabanni da za a damƙa wa ragamar jam`iyyar.

Mutum takwas ne ke takarar shugabancin jam`iyyar, duk kuwa da rahotannin da ke cewa, Shugaba Muhammadu Buhari na goyon bayan guda daga cikin su.

Masana dai na cewa, babban taron ya na da tasiri sosai a kan makomar jam`iyyar APC.

Duk da cewa, shugaban riko na jam`iyyar APC, wato gwamnan jihar Yobe, Alhaji Maimala Buni da`yan kwamitinsa na cewa, shiri ya yi nisa game da babban taron jam`iyyar na kasa, a bangaren masu neman takara za a iya cewa, ta na kasa ta na dabo ganin cewa, mutum takwas ne ke neman shugabancin jam`iyyar.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp